Ish 65:3 HAU

3 Suka yi ta ƙara sa ni fushi ta wurin rashin kunyarsu. Suka miƙa hadayu irin na arna a ɗakunan tsafi da suke a lambu, suka kuma ƙona turare a kan bagadan arna.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:3 a cikin mahallin