Ish 65:4 HAU

4 Da dare sukan tafi cikin kogwanni da kaburbura, suna neman shawarar kurwar matattu. Waɗannan mutane sukan ci naman alade, su kuma sha romon naman da aka miƙa hadaya irin ta arna.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:4 a cikin mahallin