Ish 66:14 HAU

14 Sa'ad da kuka ga wannan ya faru, za ku yi murna, wannan zai ba ku ƙarfi da lafiya. Sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji, mai taimakon masu biyayya gare ni, ina kuwa nuna fushina a kan abokan gābana.”

Karanta cikakken babi Ish 66

gani Ish 66:14 a cikin mahallin