Ish 8:7 HAU

7 ni Ubangiji kuwa, zan kawo Sarkin Assuriya da dukan sojojinsa su fāɗa wa Yahuza. Za su tasar musu kamar rigyawar Kogin Yufiretis wadda ta yi ambaliya ta shafe kowace gaɓa.

Karanta cikakken babi Ish 8

gani Ish 8:7 a cikin mahallin