Ish 9:21 HAU

21 Jama'ar Manassa da jama'ar Ifraimu suna fāɗa wa juna, tare kuma suke fāɗa wa Yahuza. Duk da haka fushin Ubangiji bai huce ba, amma har yanzu dantsensa yana a miƙe don ya yi hukunci.

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:21 a cikin mahallin