Josh 8:20 HAU

20 Da mutanen Ai suka waiga, sai ga hayaƙin birnin ya murtuke zuwa sama, suka rasa ikon da za su gudu gaba ko baya, gama mutanen da suka gudu zuwa jeji, sun juyo kan masu fafararsu.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:20 a cikin mahallin