25 A ƙarshe sai ƙungiyar mutanen Dan da take bayan dukan zangon, ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Ahiyezer ne, ɗan Ammishaddai.
Karanta cikakken babi L. Kid 10
gani L. Kid 10:25 a cikin mahallin