L. Kid 11:24 HAU

24 Musa kuwa ya fita, ya faɗa wa jama'a maganar Ubangiji, ya kuma tattara dattawa saba'in daga cikin jama'ar, ya sa su tsaya kewaye da alfarwar.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:24 a cikin mahallin