2 “Ka aiki mutane su leƙi asirin ƙasar Kan'ana wadda nake ba Isra'ilawa. Daga kowace kabila na kakanninsu, ka zaɓi mutum guda wanda yake shugaba a cikinsu.”
Karanta cikakken babi L. Kid 13
gani L. Kid 13:2 a cikin mahallin