L. Kid 14:11 HAU

11 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yaushe mutanen nan za su raina ni? Har yaushe za su ƙi gaskata ni, ko da yake na aikata alamu a tsakiyarsu?

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:11 a cikin mahallin