L. Kid 14:31 HAU

31 Amma 'yan ƙanananku, waɗanda kuka ce za su zama ganima, su ne zan kai su cikin ƙasar, za su san ƙasar da kuka raina.

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:31 a cikin mahallin