38 Sai dai Joshuwa, ɗan Nun, da Kalibu, ɗan Yefunne, kaɗai ne ba za su mutu ba daga cikin waɗanda suka tafi leƙen asirin ƙasar.
Karanta cikakken babi L. Kid 14
gani L. Kid 14:38 a cikin mahallin