L. Kid 14:40 HAU

40 Suka tashi da sassafe, suka hau kan tudu, suna cewa, “Ga shi, a shirye muke mu tafi wurin da Ubangiji ya ambata, gama mun yi kuskure.”

Karanta cikakken babi L. Kid 14

gani L. Kid 14:40 a cikin mahallin