43 Gama akwai Amalekawa da Kan'aniyawa a gabanku, za su kashe ku da takobi domin kun bar bin Ubangiji, don haka Ubangiji ba zai kasance tare da ku ba.”
Karanta cikakken babi L. Kid 14
gani L. Kid 14:43 a cikin mahallin