L. Kid 15:25 HAU

25 Firist kuwa zai yi kafara domin dukan jama'ar Isra'ilawa, za a kuwa gafarta musu kuskuren, domin sun kawo hadaya ta ƙonawa da hadaya don zunubi ga Ubangiji saboda kuskurensu.

Karanta cikakken babi L. Kid 15

gani L. Kid 15:25 a cikin mahallin