L. Kid 15:39 HAU

39 Tuntu zai zama musu abin dubawa don su riƙa tunawa da dukan umarnan Ubangiji su aikata su, don kada su bi son zuciyarsu, da sha'awar idanunsu yadda suka taɓa yi.

Karanta cikakken babi L. Kid 15

gani L. Kid 15:39 a cikin mahallin