L. Kid 16:11 HAU

11 Kai da ƙungiyarka kun haɗa kai kuna yi wa Haruna gunaguni, amma wane ne Haruna? A zahiri tawaye ne kuke wa Ubangiji!”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:11 a cikin mahallin