L. Kid 16:22 HAU

22 Sai Musa da Haruna suka fāɗi rubda ciki, suka ce, “Ya Allah, Allahn ruhohin 'yan adam duka, za ka yi fushi da dukan taron jama'a saboda zunubin mutum ɗaya?”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:22 a cikin mahallin