L. Kid 16:26 HAU

26 Sai ya ce wa jama'ar, “Ina roƙonku, ku ƙaurace wa alfarwan waɗannan mugayen mutane, kada ku taɓa kowane abu da yake nasu, domin kada a shafe ku saboda zunubansu.”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:26 a cikin mahallin