L. Kid 16:5 HAU

5 Sa'an nan ya ce wa Kora da ƙungiyarsa, “Da safe Ubangiji zai nuna mana wanda yake nasa, zai sa wanda yake nasa, wato wanda ya zaɓa, ya sadu da shi a bagade.

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:5 a cikin mahallin