L. Kid 18:15 HAU

15 “Dukan haihuwar fari, ko ta mutum ko ta dabba da sukan bayar ga Ubangiji zai zama naka. Amma ka fanshi kowace haihuwar fari ta mutum, ko ta dabbar da take haram.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:15 a cikin mahallin