L. Kid 18:23 HAU

23 Gama Lawiyawa ne kaɗai za su yi aikin alfarwa ta sujada, wannan alhakinsu ne. Wajibi ne kuma ga zuriyarsu a kowane lokaci. Lawiyawa ba su da gādo tare da Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:23 a cikin mahallin