L. Kid 19:10 HAU

10 Shi kuma wanda ya tara tokar karsanar, sai ya wanke tufafinsa zai ƙazantu har maraice. Wannan ka'ida ce ta har abada ga Isra'ilawa da baƙin da yake zama tare da su.”

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:10 a cikin mahallin