L. Kid 19:12 HAU

12 A rana ta uku da ta bakwai zai tsarkake kansa da ruwa, zai kuwa tsarkaka, amma in a rana ta uku da ta bakwai bai tsarkake kansa ba, to, ba zai tsarkaka ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:12 a cikin mahallin