L. Kid 19:14 HAU

14 “Wannan ita ce ka'ida a kan wanda ya rasu a alfarwa, duk wanda ya shiga alfarwar, da duk wanda yake cikin alfarwar zai ƙazantu har kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Kid 19

gani L. Kid 19:14 a cikin mahallin