L. Kid 20:16 HAU

16 Sa'ad da muka yi kuka ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji kukanmu, ya aiko mala'ikansa, ya fisshe mu daga Masar. Ga mu nan a Kadesh, garin da yake kan iyakar ƙasarka.

Karanta cikakken babi L. Kid 20

gani L. Kid 20:16 a cikin mahallin