L. Kid 20:19 HAU

19 Amma mutanen Isra'ila suka amsa musu suka ce, “Ai, za mu bi gwadabe ne kawai, idan kuwa mu da dabbobinmu mun sha ruwanku, sai mu biya, mu dai, a yardar mana mu wuce kawai.”

Karanta cikakken babi L. Kid 20

gani L. Kid 20:19 a cikin mahallin