L. Kid 21:18 HAU

18 Rijiyar da hakimai suka haƙa,Shugabannin jama'a suka haƙa,Da sandan sarauta,Da kuma sandunansu.”Daga cikin jejin suka tafi har zuwa Mattana.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:18 a cikin mahallin