L. Kid 21:26 HAU

26 Gama Heshbon ita ce birnin Sihon,Sarkin Amoriyawa, wanda ya yi yaƙi da Sarkin Mowab na dā. Ya ƙwace ƙasarsa duka daga hannunsa har zuwa Kogin Arnon.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:26 a cikin mahallin