L. Kid 21:29 HAU

29 Kaitonku, ku mutanen Mowab!Ku masu sujada ga Kemosh kun lalace!Gumakanku sun sa mutane su zama 'yan gudun hijira,Mata kuwa, Sihon, Sarkin Amoriyawa ya kama su.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:29 a cikin mahallin