L. Kid 21:3 HAU

3 Ubangiji kuwa ya ji wa'adin Isra'ilawa, ya kuwa ba su Kan'aniyawa, suka hallaka su da biranensu ƙaƙaf. Don haka aka sa wa wurin suna Horma, wato hallakarwa.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:3 a cikin mahallin