L. Kid 22:13 HAU

13 Da safe Bal'amu ya tashi, ya ce wa dattawan Balak, “Ku koma ƙasarku, gama Ubangiji bai yarda mini in tafi tare da ku ba.”

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:13 a cikin mahallin