L. Kid 22:18 HAU

18 Amma Bal'amu ya amsa ya ce wa barorin Balak, “Ko da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaɗan saɓanin umarnin Ubangiji Allahna ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:18 a cikin mahallin