22 Allah kuwa ya husata don ya tafi, mala'ikan Ubangiji ya tsaya a hanya ya tarye shi. Shi kuwa yana tafe a bisa jakarsa tare da barorinsa biyu.
Karanta cikakken babi L. Kid 22
gani L. Kid 22:22 a cikin mahallin