27 Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, sai ta kwanta a ƙafafun Bal'amu. Sai Bal'amu ya husata, ya bugi jakar da sandansa.
Karanta cikakken babi L. Kid 22
gani L. Kid 22:27 a cikin mahallin