L. Kid 22:30 HAU

30 Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?”Ya ce, “A'a.”

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:30 a cikin mahallin