8 Ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan shaida muku abin da Ubangiji zai faɗa mini.” Sai dattawan Mowab suka zauna wurin Bal'amu.
Karanta cikakken babi L. Kid 22
gani L. Kid 22:8 a cikin mahallin