L. Kid 24:13 HAU

13 Na ce, ‘Ko da Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan iya in zarce maganar Ubangiji ba, in aikata nagarta ko mugunta bisa ga nufin kaina.’ Abin da Ubangiji ya faɗa shi ne zan faɗa.”

Karanta cikakken babi L. Kid 24

gani L. Kid 24:13 a cikin mahallin