6 Kamar dogon jerin itatuwan dabino,Kamar gonaki a gefen kogi,Kamar itatuwan aloyes da Ubangiji ya dasa,Kamar kuma itatuwan al'ul a gefen ruwaye.
Karanta cikakken babi L. Kid 24
gani L. Kid 24:6 a cikin mahallin