59 wanda ya auri Yokabed 'yar Lawi wadda aka haifa masa a Masar. Yokabed ta haifa wa Amram, Haruna, da Musa, da Maryamu, 'yar'uwarsu.
Karanta cikakken babi L. Kid 26
gani L. Kid 26:59 a cikin mahallin