L. Kid 28:14 HAU

14 Hadaya ta sha kuwa za ta zama rabin moɗa na ruwan inabi don kowane bijimi, sulusin moɗa kuma don kowane rago, rubu'in moɗa don kowane ɗan rago. Wannan ita ce ka'idar hadaya ta ƙonawa don tsayawar kowane wata na shekara.

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:14 a cikin mahallin