L. Kid 28:26 HAU

26 Za a yi tsattsarkan taro a ranar nunan fari, wato idi na mako bakwai lokacin da za a miƙa wa Ubangiji hadaya da sabon hatsi. A ranar ba za a yi aiki ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 28

gani L. Kid 28:26 a cikin mahallin