L. Kid 29:23 HAU

23 A rana ta huɗu ta idin za a miƙa bijimai goma, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:23 a cikin mahallin