L. Kid 29:27 HAU

27 Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:27 a cikin mahallin