L. Kid 3:13 HAU

13 Gama 'yan fari duka nawa ne, tun daga ranar da na kashe 'ya'yan fari na ƙasar Masar, na keɓe wa kaina duk ɗan fari na Isra'ila, na mutum da na dabba. Za su zama nawa, ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi L. Kid 3

gani L. Kid 3:13 a cikin mahallin