L. Kid 3:32 HAU

32 Ele'azara, ɗan Haruna, firist, shi zai shugabanci shugabannin Lawiyawa, shi ne kuma zai lura da waɗanda suke aiki a Wuri Mai Tsarki.

Karanta cikakken babi L. Kid 3

gani L. Kid 3:32 a cikin mahallin