L. Kid 30:5 HAU

5 Amma idan mahaifinta ya ji, ya nuna rashin yarda, to, wa'adinta da rantsuwarta ba za su tsaya ba, Ubangiji kuwa zai gafarce ta domin mahaifinta bai yardar mata ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 30

gani L. Kid 30:5 a cikin mahallin