12 Suka kawo bayin da ganimar a wurin Musa, da Ele'azara firist, da taron jama'ar Isra'ila a zango a filayen Mowab a Kogin Urdun daura da Yariko.
Karanta cikakken babi L. Kid 31
gani L. Kid 31:12 a cikin mahallin