L. Kid 31:16 HAU

16 Ku tuna fa, su ne, ta wurin shawarar Bal'amu, suka yaudari Isra'ilawa, suka saɓi Ubangiji cikin maƙidar Feyor, har annoba ta fasu a jama'ar Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:16 a cikin mahallin