20 Za ku tsarkake kowace riga, da kowane abu da aka yi da fata, da kowane kaya da aka yi da gashin awaki, da kowane abu da aka yi da itace.”
Karanta cikakken babi L. Kid 31
gani L. Kid 31:20 a cikin mahallin